Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Gyanbon Ciki Ko Ulcer Tare Da Dr. Lawal Musa Tahir- Maris 31, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin ya duba matakan da mai fama da wannan cutar zai dauka da kuma alamominta.

Shirin lafiya uwar na wannan mako zai tattauna ne akan cutar Ulcer ko Gyanbon ciki kamar yadda Hausawa ke kiran cutar, musamman da ake gab da fara azumin watan Ramadan kuma wasu na alakanta cutar da yunwa ko rashin cin abinci.

Saurari cikakken shirrn cikin sauti:

LAFIYA UWAR JIKI: Cutar Gyambon Ciki Ko Ulcer Tare Da Dr. Lawal Musa Tahir 10'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:17 0:00
XS
SM
MD
LG