Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Ciwon Amosanin Jini (Sikila) - 27 Mayu, 2021


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar jiki na wannan makon, ya tattauna ne akan cutar amosanin jini ko sikila wacce bincike ya nuna yadda ake da yawan masu fama da ita a Najeriya da kuma hanyoyin da za'a bi don ganin an rage haifan yara dake dauke da wannan cuta a kasar. A yi sauraro lafiya:

LAFIYA UWARJIKI: Ciwon Amosanin Jini (Sikila) - 12'21"
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:21 0:00


XS
SM
MD
LG