Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Hira Da Likita Game Da Cutar Kazuwa - Satumba 2, 2021


Shirin lafiya uwar jiki na wannan makon tattauna ne likita akan Kazuwa .

Kazuwa cuta ce da wani kwaro ke haddasawa, kuma cutace dake fesa kuraje masu matukar kaikayi a lungu ko sako ko da kuma gabobin jiki, a wasu lokutan kurajen kan fidda ruwa mai yauki, idan cutar tayi tsanani takan kama jijiyoyin gabar data mamaye.

Saurari cikakken shirin Hauwa Umar a cikin sauti:

LAFIYA UWAR JIKI: Hira Da Likita Game Da Cutar Kazuwa - Satumba 2, 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:07 0:00


XS
SM
MD
LG