Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Azumi Ga Lafiyar ‘Dan Adam, Maris 06, 2025


Hauwa Umar
Hauwa Umar

A shirin Lafiya na wannan makon kuma na farko a watan azumin watan Ramadan mun yi magana ne a kan muhimmancin azumi ga lafiyar jikin ‘dan adam.

Saurari cikakken shirin da Hauwa Umar ta gabatar:

LAFIYA UWAR JIKI: Muhimmancin Azumi Ga Lafiyar ‘Dan Adam, Maris 06, 2025.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:06 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG