Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYA UWAR JIKI: Nau’in Abinci Mai Samar Da Lafiya A Jiki Musamman A Wannan Watan Ramadan, Afrilu 14, 2022


Hauwa Umar
Hauwa Umar

Shirin Lafiya Uwar Jiki na wannan makon ya yi duba ne kan nau'ukan abinci da suka fi dacewa da jikiin dan adam musamman a wannan lokaci na azumin watan Ramadana.

Shirin Lafiya uwar jiki na wannan mako ya tattauna ne da kwararriya a fannin abinci mai samar da lafiya a jiki Maryam Sani Bala don jin irin nau'in abincin da jiki ke bukata musamman a wannan wata na Ramadan da ake wuni babu ci ba sha.

Har ila yau Dr. Lawal Musa Tahir ya jaddada mana Muhimmancin shan ruwa bayan anyi buda baki.

Saurari cikakken shirrin cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:08:59 0:00

XS
SM
MD
LG