Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: An Tsare Wadansu Mata Masu Jego Saboda Kasa Biyan Kudin Asibiti


LAFIYARMU: An Tsare Wadansu Mata Masu Jego Saboda Kasa Biyan Kudin Asibiti
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:20 0:00

An tsare wadansu mata masu jego a asibitan Demokradiyyar Jamhuriyar Kongo bayan haihuwa sabili da gaza biyan kudin asibiti. Za kuma mu yi magana akan abubuwan da iyaye mata za su iya yi domin magance zafin nono a lokacin shayarwa.

XS
SM
MD
LG