Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Ce Murar Mashako Cuta Ce Mai Tsanani Wadda Ta Kan Yi Tasiri A Cikin Hanci Da Makogwaro

LAFIYARMU: Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Ce Murar Mashako Cuta Ce Mai Tsanani Wadda Ta Kan Yi Tasiri A Cikin Hanci Da Makogwaro
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

A cewar hukumar lafiya ta duniya, a cikin shekarar 2016, an sami fiye da masu fama da murar mashako dubu 7 a fadin duniya. A cikin yanayi mai zafi, mai fama da cutar zai iya samun ciwon fata wanda ke da wuyar warkewa.

XS
SM
MD
LG