Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: Kwararru A Kasar Ghana Suna Neman Wayar Da Kan Al'umma Kan Sankaran Hanji


LAFIYARMU: Kwararru A Kasar Ghana Suna Neman Wayar Da Kan Al'umma Kan Sankaran Hanji
please wait

No media source currently available

0:00 0:15:00 0:00

LAFIYARMU: Cikin shrirn wannan mako, cutar sankaran hanji cuta ce da tafi shafar wadanda suka manyanta ko da yake tana iya kama kowa. Bisa ga cibiyar nazarin cutar sankara ta duniya, an sami sama da mutane miliyan 1.8 da suka kamu da cutar sankaran hanji a shekara 2018.

XS
SM
MD
LG