Accessibility links

Lauyan Hama Amadou Yayi Watsi Da Matsayin Kotu Na Kin Sakin Dan Takarar Yanzu


Kotun daukaka kara ta birnin Yamai a Janhuriyyar Nijar ta saurari lauyoyin dake kare dan takarar shugabancin kasa da zai fafata da shugaba Isufu Mahamadu, wato Hama Amadu. Bayan kotun ta saurari lauyoyin ta tsayar da ranar 28 ga wannan wata na Maris domin bayyana matsayinta kan wannan batun.

XS
SM
MD
LG