Accessibility links

Zanga-zangar kwatankwacin wanda suka yi ne a fadan gwamnatin Taraiya ne

Likitoci sunyi zanga-zangar lumana a babban asibitin koyarwa dake unguwar Idi-araba a Lagos.

Zanga-zangar kwatankwacin wanda suka yi ne a fadan gwamnatin Najeriya, ne kuma likitocin sun ce babu gudu babu ja da baya.

Likitocin dake rike da kwalaye dake da rubuce-rubuce daban-daban inda suke cewa Koran sub akin aiki tatsuniya ce, gwamnati ta samarda wadatattun kayan aiki kana ta gyara asibitoci sailina ta basu alwus-alwus din da suka nema.

Liklitocin sun kara da cewa da gangan ne gwamnati tayi biris da samarda kayayakin da ake bukata a Asibitocin Najeriya, domin kafa hujja na jami’an gwamnati, su dinga zuwa kasashen waje yawo da suna neman magani, wanda so tari kudaden gwamnati ake amfani dasu.

XS
SM
MD
LG