Accessibility links

Ma'aikacin Muryar Amurka (VOA) Tare Da 'Yan Gudun Hijira A Birnin Sicily

Wakilin Muryar Amurka Nicolas Pinault a Sicily, Yake bada rahoto akan wasu 'yan gudun hijirar da suka fito daga kasashen Africa suna kokarin tsallaka tekun Mediterranean daga kasar Libya zuwa Italiya.

Jirgin da ake kira Rio Segura ya isa tashanr jiragen saman Pozzallo bayan ya kubutad da sama da 'yan gudun hijira su 500 daga Eritrea da Somaliya a ranar 7 ga watan Oktoban wannan shekarar.
Bude karin bayani

'Yan Ci Rani  Sun Sauka Gaban  Tekun Rio Segura A Pozzallo Gake Kasar Italiya, Oktoba 8' 2015.  
1

'Yan Ci Rani  Sun Sauka Gaban  Tekun Rio Segura A Pozzallo Gake Kasar Italiya, Oktoba 8' 2015.

Mata  daga  kasar  somalia suna jiran su sauka  daga  ciki jirgin ruwan da  ya  dauko  su daga  cikin tekun Mediterranean, a Pozzallo, na Scily  dake kasar Italiya, Oktoba 8, 2015.  
2

Mata  daga  kasar  somalia suna jiran su sauka  daga  ciki jirgin ruwan da  ya  dauko  su daga  cikin tekun Mediterranean, a Pozzallo, na Scily  dake kasar Italiya, Oktoba 8, 2015. 

Birnin  “Rio Segura” in Pozzallo, Sicily, Italiya, Oktoba 8, 2015.
3

Birnin  “Rio Segura” in Pozzallo, Sicily, Italiya, Oktoba 8, 2015.

Birnin “Rio Segura” in Pozzallo, Sicily, Italiya
4

Birnin “Rio Segura” in Pozzallo, Sicily, Italiya

Domin Kari

XS
SM
MD
LG