Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ma'aikatan Hukumar Insuran Kiwon Lafiya Ta Najeriya Suna Yajin Aiki

Ma'aikatan Hukumar Insuran Kiwon Lafiya ta Najeriya sun shiga yajin aiki sanadiyar sake dawo da shugaban hukumar bakin aiki wanda tun farko ministan kiwon lafiya ya dakatar dashi akan zargin yin sama da fadi da dukiyar jama'a.

Sakamakon mayar da shugaban hukumar insuran kiwon lafiya ya harzuka ma'aikatan hukumar shiga wani yajin aiki.

XS
SM
MD
LG