Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wasu 'Yan Kungiyar Boko Haram Sun Mika Wuya a Maiduguri

Rundunar sojin Najeriya ta ce wasu mayakan kungiyar Boko Haram da dama ne suka mika wuya yayinda sojojin ke ci gaba da fatattakar 'yan kungiyar a dajin Sambisa.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG