Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ma'aikatan kamfanin yurenium a jahuriyar Nijar sun dakatar da yajin aiki


Wasu ma'aikata daga Jamhuriyar Nijer
Wasu ma'aikata daga Jamhuriyar Nijer

Ma’aikatan kamfanin hako yurenium a garin Agalik a arewacin Nijar sun dakatar da yajin aikin da suka kwashe kwanaki saba’in suna yi.

Ma’aikatan kamfanin hako yurenium a garin Agalik a arewacin Nijar sun dakatar da yajin aikin da suka kwashe kwanaki saba’in suna yi. Kamfanin mallakar kasar Sin ya yi kunne shegu da bukatun ma’aikatan yayin da suka fara yajin aikin. Amma yau sai gashi ma’aikatan da mutanen Sin sun cimma daidaituwa a taron sulhu karkashin shugabancin ministan kwadagon kasar.

Duk abubuwan da ma’aikatan suka nema kamfanin ya yarda ya basu. Idan dai ba’a manta ba kamfanin Faransa dake hako yurenium a garin Arlit ya dakatar da aiki sanadiyar harin kunar bakin wake da aka kai masa makon da ya gabata.

Wakilinmu Abdullahi Mamman Ahmadu ya nada rahoto.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:38 0:00
Shiga Kai Tsaye
Hawan Nasarawa, jihar Kano a Najeriya, lokacin da aka gudanar da bukukuwan Sallar Eid el Fitr
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG