Accessibility links

Macce zata Kalubalanci Nyako a takarar Gwamna

  • Aliyu Mustapha

Macce zata Kalubalanci Nyako a takarar Gwamna

Wata Kwamishiniya ta ajiye aiki, tad aura damarar yin takara da Gwamna Nyako na Adamawa

Wata macce dake rike da mukamin Kwamishiniyar Lafiya ta jihar Adamawa ta Nigeria ta ajiye aikinta don ta ja da gwamna Murtala Nyako a zaben gwamna da za’a yi cikin shekara mai zuwa. Daga Yola, ga rahoton da wakilinmu Ibrahim Abdulaziz ya aiko mana:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG