Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Magoya baya suna ta murna bayan Denmark ta lalasa Rasha da ci 4-1 da ya kaita shiga rukuni na 16 a gasar kasashen Turai na 2020

Magoya baya suna ta murna bayan Denmark ta lalasa Rasha da ci 4-1 da ya kaita shiga rukuni na 16 a gasar kasashen Turai na 2020
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:59 0:00

Magoya bayan Denmark suna murna a Copenhagen bayan sun zo na biyu a rukunin B na gasar cin kofin kasashen Turai 2020 da ya tabbatar da shigar su rukunin gasa na 16 yayinda suka lalasa Rasha da ci 4-1 a filin wasan Parken ranar Litinin.

XS
SM
MD
LG