Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Dattawan Najeriya Na Ci Gaba Da Kokarin Ganin An Daina Bara

Majalisar dattawan Najeriya ta ba gwamnatin tarayya da jihohin kasar umurnin gaggauta samo cibiyoyin koyar da sana'o'i domin rage zaman banza da yawon bara da matasa ke yi ko'ina a cikin kasar.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG