Shugaban majalisar dattawan Najeriya David Mark ya ce ba za su goyi bayan kowane bangaren ba, amma su na tare da mai gaskiya
WASHINGTON, DC —
Wakiliyar Sashen Hausa Madina Dauda ta aiko ma na da rahoto daga Abuja cewa Majalisar Dattawan Najeriya ta bi sahun majalisar wakilai wajen karb’e ragamar tafiyar da ayyukan majalisar dokokin jahar Rivers wadda ruwan rikici ya ciwo. Bayan ‘yan majalisar dattawan sun yi zaman sa’o’i biyar suna tattaunawa su kadai cikin sirri sannan shugaban majalisar David Mark ya bayyana matsayin su kamar haka:
Za ku iya son wannan ma
-
Janairu 27, 2023
Jirgin Kasan Kaduna Zuwa Abuja Ya Kauce Hanya
-
Janairu 27, 2023
Za Mu Daukaka Kara – Adeleke
-
Janairu 27, 2023
Osun: Dalilin Da Ya Sa Kotu Ta Soke Nasarar Adeleke