Accessibility links

Majalisar Wakilai Ta Tarayya Ta Amshe Ayyukan Majalisar Dokokin JIhar Rivers

  • Aliyu Imam

Mazauna gidajen da aka gina a gabar ruwa a jihar Rivers da gwamnan jihar ya buga sai ya rusa su.

Biyo bayan rikici da ya barke tsakanin wakilan majaisar dokokin jihar Rivers har ta kai ga tsige kakakin majalisar.

Sakamakon rikici da ya barke tsakanin wakilan majalisar dokokin jihar Rivers, lamari da ya kai ga baiwa hamata iska, inda ahalin yanzu aka ce wasu wakilai suna kwance a asibiti ana musu jinya, majalisar dattijai da ta wakilai sun tsoma baki cikin lamarin, da nufin shawo kan rikicin. Kamar yadda zaku ji cikin wannan rahoto, da Madina Dauda ta aiko mana.

XS
SM
MD
LG