Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Makarantar 'Yan Mata Dake Dapchi A Yobe Da 'Yan Boko Haram Suka Kai Hari

Ranar Litinin din makon jiya ne 'yan Boko Haram suka kai hari a makarantar sakandare ta mata dake Dapci a cikin jihar Yobe inda suka sace 'yan mata 106 wadanda har yanzu babu duriyarsu

A makarantar sakandare ta 'yan mata dake Dapchi cikin jihar Yobe 'yan mata 110 ne ake kyautata zaton 'yan Boko Haram da suka kai hari suka sace. Har yanzu babu wani cikakken bayani da jami'an tsaro ko gwamnatin jihar suka bayar.
Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya kira lamarin abun kunya ga kasar gaba daya kuma ya sha alwashin gano yaran.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG