Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Cacar Bakin Da Ta Balle Tsakanin PDP Da APC Kan Matsalar Tsaron Kashi 13 - Mayu 13, 2021


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan mako ya cigaba da dubi ne game da matsalolin tsaro a Najeriya da kuma yadda za' a lalubo mafita. Cikin Shirin na wannan makon ma akwai muryar wani wanda hare-haren 'yan-bindiga ya tagayyara da Shugaban kwamitin amintattu na gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya Nastura Ashir Sharif, da Dr. Usman Bugaje, da kuma shugaban riko na Jamiyyar APC na kasa Gwamna Mai Mala Buni.

Saurari shirin da Isa Lawal Ikara ya shirya ya kuma gabatar:

MANUNIYA: Chachar Bakin Da Ta Balle Tsakanin PDP Da APC Kan Matsalar Tsaron Kashi 13 - Mayu 13, 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:28 0:00


XS
SM
MD
LG