Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Hukunce-hukuncen Kotunan Kararrakin Zabe A Najeriya, Nuwamba 24, 2023


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun maida hankali ne akan takaddamar hukunce-hukuncen kotunan daukaka kara da suka karbe kujerun wasu gwamnoni da kuma masu ci gaba da sauya jam'iyya.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA: Hukunce-hukuncen Kotunan Kararrakin Zabe A Najeriya, Nuwamba 24, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:58 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG