Kaduna, Najeriya —
ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun maida hankali ne akan rawar da mata za su iya takawa a siyasar Najeriya yayin da aka tunkari zaben 2023.
Saurari cikakken shirin: