Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Sanata Rufa’i Kan Batun Raba Likkafani Da Tukwane A Mazabarsa, Mayu 10, 2024


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

KADUNA, NIGERIA - A shirin Manuniya na wannan makon mun tabo rashin jituwar da aka samu tsakanin Jamhuriyar Nijar da Benin ne sannan kuma mun jiyo ta bakin Sanata Rufa'i Hangan da ya rabawa 'yan mazabar shi Likafani da tukwane.

Saurari cikakken shirin da Isah Lawal Ikara ya gabatar:

MANUNIYA: Sanata Rufa’i Kan Batun Raba Likkafani Da Tukwane A Mazabarsa, Mayu 10, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG