Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: Turka-Turkar Gwamnonin APC Da 'Yan-Majalissa Game da Kwaskwarimar Dokokin Zabe, Nowamba 11, 2021

Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

Shirin Manuniya na wannan makon ya yi dubi ne akan turka-turkar gwamnonin APC da 'yan-majalissa game da kwaskwarimar dokokin Zabe masamman maganar 'Kato-bayan-kato' da karba-karba na shugabancin Najeriya sai kuma matsayin gwamnoni a Jam'iyyar PDP da sauran batutuwan siyasa a Najeriya.

Saurari cikakken shirrin a cikin sauti:

MANUNIYA: Turka-Turkar Gwamnonin APC Da 'Yan-Majalissa Game da Kwaskwarimar Dokokin Zabe, Nowamba 11, 2021
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:26 0:00

XS
SM
MD
LG