Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MANUNIYA: ‘Yan Najeriya Sun Bayyana Hatsarin Da Shugaba Buhari Zai Bar Kasar Ciki, Mayu 26, 2023


Isah Lawal Ikara
Isah Lawal Ikara

ABUJA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon 'yan Najeriya sun bayyana hatsarin da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai bar kasar a ciki yayin da kuma ake ci gaba da dambarwa kan shugabancin majalissun Najeriya.

Saurari cikakken shirin daga Isah Lawal Ikara:

MANUNIYA: ‘Yan Najeriya Sun Bayyana Hatsarin Da Shugaba Buhari Zai Bar Kasar Ciki, Mayu 26, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:56 0:00

XS
SM
MD
LG