Accessibility links

Jiga-jiggan kusoshin jam’iyyar PDP na jihar Adamawa sun kwarara zuwa cikin APC

Ga alama jam’iyyar PDP dake kan karagar mulki a Nigeria tana ci gaba da rasa dimbin ‘ya’yanta ga sabuwar jam’iyyar adawa ta APC wacce a baya-bayan nan tayi baban kamu a jihar Adamawa inda, ko bayan Gwamna, tarin manyan ‘yan siyasan PDP da suka hada da shugabannin kananan hukumomi, kwamishinoni, mashawarta da sauransu, suka dunguma zuwa cikin jam’iyyar ta APC. Daga Yola, ga rahoton da wakilin Muryar Amurka, Ibrahim Abdul’aziz ya aiko mana:

XS
SM
MD
LG