Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Masu Kada Kuria A Shiyar Bauchi Sun Gamsu da Zaben Gwaji


Jami'an Hukumar zaben Najeriya

hukumar zaben Najeriya ta gudanar da zaben gwaji a jihohi goma sha biyu na kasar domin tabbatar da ingancin na’urar tantance masu kada kuri’a da zata yi amfani da ita

Hukumar zaben Najeriya ta gudanar da zaben gwaji a jihohi goma sha biyu na kasar domin tabbatar da ingancin na’urar tantance masu kada kuri’a da zata yi amfani da ita karon farko a zaben da za a gudanar ranar ishirin ga wannan watan

.Jihar Bauchi na daya daga cikin jihohin da aka gudanar da zaben gwajin daga inda jama suka bayyana gamsuwa da yadda shirin ya kankama, yayinda jami'an hukumar zabe a nasu bangaren suka tabbatar da daukar matakan magance matsalolin da suka gano.

Ga rahoton da wakilinmu Abdulwahab Mohammed ya hada mana.

Gwajin Zabe a Jihar Bauchi-3:38
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:38 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG