Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osibanjo Ya Kai Ziyara Makarantar Firaimary A Gwarinpa, Abuja

Mataimakin shugaban kasa Yemi Osibanjo ya kai ziyara makarantar frimary a Gwarinpa, Abuja inda yayi wa daliban makarantar frimary karatu domin tunawa da ranar litafi ta duniya inda ministan tarraya da ministan ilimi suka yi masa rakiya.

XS
SM
MD
LG