Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matar Shugaban Najeriya Ta Halarci Taron Dakile Cutar Sida

Matar Shugaban Najeriya Aisha Muhammadu Buhari da takwararta ta kasar China Ferfesa Peng Liyuan da wasu matan shugabanin kasashen Afrika sun halarci taron dakile cutar sida mai karya garkuwar jiki da aka gudanar a China.

Matar Shugaban Najeriya Aisha Muhammadu Buhari da takwararta ta kasar China Ferfesa Peng Liyuan da wasu matan shugabanin kasashen Afrika sun halarci taron dakile cutar sida mai karya garkuwar jiki da aka gudanar a China. Aisha Muhammadu Buhari ta ce tana da yakinin cewa, idan suka yi aiki tare za'a kawo karshen cutar Sida a Nahiyar Afrika baki daya.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG