Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Majalisar Amurka Ta Kafa Dokar Fidda Baki Masu Laifi Daga Kasar Ta


Majalisar Amurka

A ranar Juma'a data gabata ne aka kafa kafa wata sabuwar doka a majalisar Aurka da ke cike da ‘yan jam’iyyar Republican inda 'yan jam'iyyar Democrat 21 ne kawai suka goyi bayanta.

Majalisar wakilan Amurka ta fitar da wata doka da zata saukaka masu wajen fitar da bakin hauren da suka aikata muggan laifika daga kasar.

Dokar ta yi bayani kan abubuwan da suka hadu suka zama muggan laifuka, yayin da suke Magana kan wata doka da kotun koli ta fitar a baya inda suka ce ba a tantance ta ba.

Waccan dokar ta ce gwamnati ta maida bakin da sukayi muggan laifuka zuwa kasashen su, amma wannan sabuwar dokar ta lissafa fiye da laifuka 12 da zasu sa ai maida mutum kasar sa ciki harda kisa, cin zarafi, fashi da kuma amfani da muggan makamai.

Facebook Forum

An Yi Jana’izar Idriss Deby Yayin Da Makomar Chadi Ke Cike Da Rashin Tabbas
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:38 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Yadda Aka Kashe Sojojin Najeriya 11 A Jihar Benue Da Ke Arewacin Kasar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
Wani Sirri Da Tsohon Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou Ya Fadawa ‘Sarki Sanusi II’
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:23 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG