Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

MATASA A DUNIYAR GIZO: Kafofin Yanar Gizo Na Taimakawa Matsalar Cin Zarafi, Mayu 06, 2024


Halima AbdulRauf
Halima AbdulRauf

ABUJA, NIGERIA - A shirin Matasa a Duniyar Gizo na wannan makon mun yi nazari ne a kan batun cin zarafi da yadda amfani da kafoffin yanar gizo ke taimakawa wajen jawo hankulan masu fada a ji a yaki da matsalar

Saurari cikakken shirin da Halima AbdulRauf ta gabatar:

MATASA A DUNIYAR GIZO: Kafofin Yanar Gizo Na Taimakawa Matsalar Cin Zarafi, Mayu 06, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:02 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG