Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matasa Sun Kafa Kungiyar Bunkasa Harshen Hausa


BITAR TSARO A BAUCHI

Wasu matasa daga kasashen Afirka sun kafa kungiya domin bunkasa harshen Hausa a cikin nahiyar ta Afirka.

An kafa wasu kungiyoyin matasa daga kasashen Afirka wadanda manufar su ita ce bunkasa harshen Hausa a makarantun da ke kasashen Afirka.

Wannan ne yasa suka samar da wata gidauniya da zata taimaka musu domin cimma wannan manufar tasu.

Kungiyoyin sun tafi birnin Yamai domin ganawa da wasu shugabannin al’umma da zasu nemi taimakon su.

Haka kuma kungiyar tace zata tafi Nigeria domin neman irin wannan taimakon.

Ga Sule Mumuni Barma dakarin bayani.3’04

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:04 0:00

Facebook Forum

Laftanar Janar Farouk Yahaya

Makasan Sheikh Goni Aisami Sun Bata Sunan Sojin Najeriya – Laftanar Janar Farouk Yahaya
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:11 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Shin da gaske NNPP ba ta yi wa Shekarau adalci ba?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG