Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mijin Aljana A Kano: Shin Dama Aljanu Na Da ATM’ Na Kudi?


Mijin Aljana A Kano: Shin Dama Aljanu Na Da ATM’ Na Kudi?
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:04 0:00

Sakamakon tambayoyi da muka samu a game da sanin irin abincin da aljana ke dafawa Malam Ahmad Ali Kofar Na’isa wanda ya ce ya na zaman aure da wata aljana, mun sake komawa wurin shi domin jin abin da zai ce.

XS
SM
MD
LG