Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mukarraban Gwamnatin Nijar Sun Kai Wa Hama Amadou Ziyara

A jamhuriyar Nijer gaggan 'yan siyasa daga bangarori daban daban wato masu mulki da 'yan adawa na ci gaba da tururuwa zuwa gidan tsohon fra minista jagoran 'yan adawa Hama Amadou domin yi masa gaisuwar ta'aziya sakamakon rasuwar mahaifiyarsa.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG