Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mummunar Hatsarin Mota Ya Ritsa Da Tawagar Gwamna Zulum


Gwamnan Borno Babagana Zulum

Tawagar gwamnan jihar Babagana Umara Zulum ta yi mummunar hatsarin mota yayin da suke komowa Maiduguri inda mutane 3 suka rasa rayukansu.

Rahotanin na cewa mutum 3 sun mutu cikin tawagar Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum da ke arewa maso gabashin Najeriya yayin da su ke komawa a kan hanyar Maiduguri zuwa Mafa a yau ranar Talata.

Hatsarin motar dai ya faru ne lokaccin da gwamnan ya ke komawa bayan ya je shirin sabunta rajistar jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Wadanda suka rasu sun hada da Mai Kanuribe na Legas, Alhaji Mustapha Muhammad, tare da wasu mutum biyu, a jihar Borno.

Tuni gwanman ya bayyana jimamin rashin

Saurari cikakken rahoton Haruna Dauda Bi'u cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:01:20 0:00

Gobara A Jihar New York

An Yi Jana'izar Mutane 15 Da Suka Mutu A Gobara A Jihar New York
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:00 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Sauyin yanayi : Yankin Sahel na Afrika

Yadda Sauyin Yanayi Ke Rura Wutar Rikici A Yankin Sahel
please wait

No media source currently available

0:00 0:12:44 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Nijar, Fulani, Wodaabe

Yadda Funalin Wodaabe Suka Gudanar Da Gasar Nuna Kyau A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:22 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG