Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muryar Amurka Ta Kaddamar da Sabon Bidiyo Akan Boko Haram

Jiya Muryar Amurka da hadin gwuiwar cibiyar wanzar da zaman lafiya ta kaddamar da wani sabon bidiyo akan Boko Haram

Sabon bidiyon ya nuna yadda ta'addancin Boko Haram ya shafi yankin arewa maso gabashin Najeriya tare da wasu kasashen tafkin Chadi. Taken bidiyon shi ne "Boko Haram Tattaki Daga Bakar Akida"

Domin Kari

XS
SM
MD
LG