No media source currently available
Domin sanin girman matsalar safarar miyagun kwayoyi a Jamhuriyar Nijar mun tattauna da Saley Ganda, shugaban kungiyar ADENA, mai zaman kanta dake fafutukar yaki da miyagun kwayoyi.