Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Taron yan majalisa da sanatoci da aka yi a hade

Najeriya: Akwai Gyara a Kasafin Kudin Badi

A Najeriya akwai tabbacin Shugaba Mohammadu Buhari zai yi gyara na bin ka'ida akan kasafin kudin shekarar 2020 da ya riga ya sa hannu a kai.

Taron yan majalisa da sanatoci da aka yi a hade Photo: Medina Dauda (VOA)

A Najeriya akwai tabbacin Shugaba Mohammadu Buhari zai yi gyara na bin ka'ida akan kasafin kudin shekarar 2020 da ya riga ya sa hannu a kai.

XS
SM
MD
LG