Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya: Hukumar Kwastam Ta Yi Babban Kamu A Jihar Legas

Rundunar hukumar Kwastam ta daya mai kula da jihohin Legas da Ogun ta kama wasu kayayyaki da aka hana shigo da su cikin kasar, wanda ya sa kasar ta kara samun kudaden shiga sosai.

Najeriyan Kwastam ta kama Tramadol Photo: Babangida Jibril (VOA)

XS
SM
MD
LG