Accessibility links

VOA60 AFIRKA: NIGERIA Jami'a Sun Gano Kampanoni 700,000 Da Ba Su Taba Biyan Haraji Ba


Jami’ai sun gano kampanoni 700,000 da ba su taba biyan haraji ba, a wani yunkurin samo wasu hanyoyi na dabam na samun kudin shiga a Najeriya inda ta ke fuskantar koma bayan tattalin arziki na farko cikin sama da shekaru 20.

XS
SM
MD
LG