Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kaddamar Wa Rundunar Sojin Saman Najeriya jirage masu saukar ungulu samfurin MI35

A cigaba da daukar matakan tabbatar da tsaro a Najeriya, Rundunar Sojin Saman Najeriya ta kaddamar da sabbin jiragen yaki masu saukar ungulu.

Baya ga kaddamar da Sabbin jiragen yakin, yayin wannan buki, an kuma kaddamar da Sabbin rundunoni biyu na sojin saman; wanda ya zuwa yanzu rundunoni takwas sojojin saman Najeriyar ke da su. Ministan Tsaron Kasar ne ya kafa Sabbin tutocin Sabbin rundunonin.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG