Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa
Buhari da Trump

Najeriya Ta Yi Kashedi Kan Katsalandan a Zaben Kasar Da Ke Tafe

Mai magana da yawun shugaban Najeriya Garba Shehu ya ce, gwamnati za ta gudanar da zabe na gaskiya da adalci, yayin da yake maida wa kasashen yamma martani kan shakku da fargabar da su ka nuna kan makomar zaben Najeriya da ke tafe.

Buhari da Trump Photo: AP

XS
SM
MD
LG