Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya Ta Yunkuro a Kokarin Samar Da Wutar Lantarki

A kokarin inganta karfin wutar lantarki a Najeriya, Shugaba Mohammadu Buhari ya amince wa ma'aikatun Kudi da na Makamashi su fitar da wasu kudade masu tsoka saboda a kammala duk wani shiri na kaddamar da yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin kasar da kamfanin SIEMENS zuwa shekarar 2021.

Photo: AP

XS
SM
MD
LG