Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Najeriya: Za a Kara Yawan Dakunan Gwajin Cutar Coronavirus a Jihohi 7

A Najeriya, hukumar kula da cututtuka masu yaduwa ta NCDC ta ce za ta kara yawan dakunan gwajin cutar coronavirus a jihohi bakwai na kasar cikin gaggawa.

Photo: Reuters

XS
SM
MD
LG