Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Nakasassan Mawakin Jihar Filato Ya Zabi Waka A Matsayin Hanyar Isar Da Sakonnin Fadakarwa Ga Nakasassu - Mayu 22, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

Shirin na yau ya sami bakuncin wani mawaki dan asalin jihar Filato, Ashiru Abdulkadir wanda ke da tauwaya a kafa ya yi tafiya daga Jos zuwa jihar Adamawan Najeriya domin halartar wani taro inda suka yi kicibus da wakilin sashen hausa Lado Salisu Muhammed Garba.

Saurari shirin Souley Barma:

NAKASA BA KASAWA BA:
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:56 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG