Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Neman Ingantacciyar Rayuwa Da Ilimi Na Masu Bukata Ta Musamman A Jihar Bauchi, Maris 12, 2025


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon, har yanzu muna jihar Bauchi ne, inda masu bukata ta musamman ke fafutikar ganin rayuwarsu ta inganta ta hanyar ilimantarwa da koyar da su ayyukan hannu.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Neman Ingantacciyar Rayuwa Da Ilimi Ta Masu Bukata A Jihar Bauchi, Maris 12, 2025.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:40 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG