Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASA BA KASAWA BA: Tarihin Wani Mai Nakasa Shugaban Wata Makarantar Islamiya: Kashi Na Biyu, Janairu 18, 2024


Souley Mummuni Barma
Souley Mummuni Barma

NIAMEY, NIGER - A shirin Nakasa Ba Kasawa Ba na wannan makon za mu ci gaba ne da takaitaccen tarihin Dalhat Sabi’u Mohammed shugaban wata makarantar islamiya a Kaduna, wanda ke da tawaya a dukkan kafafunsa biyu.

Mutum ne da ke sha’awar karatu, saboda haka a zamanin da yake matashi ya hada boko da karantun islamiya kamar yadda ya ‘dan taba wasu sana’oi kamar aikin nika, a matsayin wata hanyar samin abin rufin asiri.

Saurari cikakken shirin da Souley Moumouni Barma ya gabatar:

NAKASA BA KASAWA BA: Tarihin Wani Mai Nakasa Shugaban Wata Makarantar Islamiya: Kashi Na Biyu, Janairu 18, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG