Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

NAKASSA BA KASAWA BA: Yadda Tabarbarewar Tsaro A Yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya Ya Shafi Dimbin Nakasassu- Afrilu, 26, 2022


Souley Mummuni Barma

Shirin nakasa a wannan mako ya safka a daya daga cikin sansanonin ‘yan gudun hijirar Najeriya dake jihar Diffa inda wakilin sashen hausa Aboukar Issa ya tantauna da wani gurgu da ya gudo daga Malanfateri , bakon shirin bai bari mutuwar zuciya ta afka masa ba duk da halin tawayar da yake ciki da kuma yanayin damuwar da rikicin Boko Haram ya jefa jama’a, saboda haka ya rungumi aikin injin nika ko kuma tahuna a daya daga cikin sansanonin ‘yan gudun hijira don samun abinda zai kula da iyalinsa.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:57 0:00

XS
SM
MD
LG