Accessibility links

VOA60 AFIRKA: IVORY COAST Uwargidan Tsohon Shugaban Kasa Simone Gbagbo za ta Fuskanci Shari’a


Uwargidan tsohon shugaban kasa Simone Gbagbo za ta fuskanci shari’a akan laifin hannu a cikin tashin hankali da ya biyo bayan zaben shekarar 2010 da mutane 3000 suka rasa rayukansu.

XS
SM
MD
LG